Drawer trigger

Imamanci Da Nassi

Imamanci Da Nassi

Imamanci Da Nassi

Publication year :

1

Publish number :

1

Publish location :

Qom

(0 Votes)

QRCode

(0 Votes)

Imamanci Da Nassi

Wanna litttafin na maganane akan girman ahlulbaiti kuma marubucin yayi kokari wurin bayani akan su daidai gwargode tare da kawo hujjoji masu karfi daga cikin Alkurani  da hadisan manzon tsira. “Kawai Allah yana son ya tafiyar da dauda daga gareku Ahlul Baiti kuma ya tsarkake ku tsarkakewa (aya ta 33 cikin suratul Ahzab) “Ni na bar muku nauyaya biyu; Littafin Allah da Ahlin gidana, ba zaku taba bata ba bayana har abada matukar kun yi riko da su (Hadisi) M. Hafiz Muhammad Sa’id ne ya fassara wannan littafin.

Related Titles