HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU
Wannan littafin an rubuta shine kan fayyace wa mutane da suke da shubuhohi akan HADISIN KHALIFOFI SHA BIYU wanda yazo littattafan Ahlussunna da kuma na shi’a amma yanzu sai akasami wasu mutane wanda suna sanya shubuha cikin kwakwalen mutane, shiyisa aka rubuta wanna littafin domin ba wa mutane amsa kan tambayoyin da suke dashi da kuma tabbatar da ingancin shi hadisin.