Drawer trigger

AKIDOJIN SHI'A IMAMIYYA

AKIDOJIN SHI'A IMAMIYYA

AKIDOJIN SHI'A IMAMIYYA

(0 Votes)

QRCode

(0 Votes)

AKIDOJIN SHI'A IMAMIYYA

Wanna littafin yana bayani ne akan akidojin mazhabar shia wanda ake kira da jafariyya ko kuma imamiyyaa, littafin yayi magana akan akidoji da yawa kamar su Sani Da Nazari Kan Samuwar Allah, Koyi Da Wani A Rassan Addini, Ijtihadi da sauran su .... Mujaddadi Sheikh Ridha Muzaffar shine ya dauki nauyin wallafa wannan littafin kuma Malam Hafiz Muhammad Sa’id Kano Nigeria ya fassara.